-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Music: Abdul B Nice -Ina Sanki


0 1,418

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar abdul b nice mai suna ” Ina Sanki ” hmmm so so kowa sai kaji so koda yake dashi aka rainemu to masoya ga taku kawai kusha.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Na fada ina sanki babu yake cikin raina kinzamo muradina damki so yazam garkuwana

– Nafada ina sonka babu yakai cikin raina nazamo muradina damki so abin sona

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 453

- Advertisement -

– Garkuwa na soyayya nafada ina sanki

– Nataho da zancen so gani na tsaya gunki

– Sanyi sanyi bargon so ki fufan da hannunki

– Inkikai hakan tabbas ki zamo sashen cikin raina

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.