Sabuwar wakar Abdul B Nice mai suna ” Hujjata ” wakar hujjata wakace da mawakin yayi domin faranta ran masoya wakokin soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Domin a raina kamarki babu
– Hujjata ni ke nake ra’ayi kanso domin a raina kamarki babu
– Yan mata ni dake nake rike hujjata taho mu zauna
- Advertisement -
– In kinso sai kiyo komai dan kina a raina
– Tsarina ni dake nake shiryawa kin zauna a raina
– Kece guda sirri a raina ba zan barki ba dare da rana bakya da aibu
1. Hujjata:-
DOWNLOAD MP3