Sabuwar wakar Abdul B Nice mai suna ” Duk Daya Ne ” wannan wakar duk dayane mawakin yace kawai kuzo a shata duk daya ne bawani bare sai dan… kawai sai kun saurara.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kowa yace nice ni yake nufi
– Duk sunan da yazo da nice yan hannuna ne
– Nice Nice duka nawa ne
– Nida yan hannuna duk daya ne
– Fans fans duk daya ne
– Assalamu alaikum fans duk daya ne
– Nida ku amana ai haka ne
1. Duk Daya Ne:-
DOWNLOAD