Sabuwar Wakar Abbanskid Tare da Abokan aikinsa mai suna ” Farrah ” wakar nan sunyiwa yar Nura M Inuwa domin nuna farin cikinsu ga yar tasa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ga tambari na gimbiya Farrah
– Diya ga nura minuwa yar asali bata da fitina
– Nasani so shine asalina ba zan musa ba
– Rayuwa zanso dukmai sona ba zan boye ba
- Advertisement -
– Gimbiya ce farrah kyakkyawa gata da haiba
– Fatan da muke farrah ki girma ki hau kan turba
– Abbanki gwarzo ne sannan jarumi
1. Rayuwa Sai Dake:-
DOWNLOAD