Sabuwar wakar A Yunus mai suna ” Soyayya Ce ” to kuna ina masoya kuzo kuji abinda wannan mawakin yazo muku dashi a cikin wannan wakar tasa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ahhh soyayyace tai naso a jikina
– Ki cikan buri karda kisani a rana
– In harbake wai ya zanyi da raina
– Ke dai nagani ko a dare ko rana
– Soyayya so so so soyayyaaa
1. Soyayya Ce:-
DOWNLOAD MP3