Wakokin Hausa

Music: A Yunus – So Halitta Ne

Sabuwar wakar A Yunus mai suna ” So Halitta Ne ” kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga sabuwa daga bakin wannan matashin mawakin domin cigaba da nishadantar daku da wakokin hausa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

So halitta ne a cikin zuci

Babuke zan shiga cikin kunci

Ki aminta dani muyi tarayya

So ki zuciya tuntuni ya girma

MUSIC PLAYERSo Halitta Neby A Yunus

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: