Sabuwar wakar A Yunus mai suna ” Mafarki ” to ko me yayi mafarki, kuna ina masoya ku biyomu a cikin wannan wakar domin jin dadinku a koda yaushe.
Mafarki wata wakace da mawakin yayi akan soyayya domin ya nishadantar daku masoya.
Ayi saurare lafiya
1. Mafarki:-
DOWNLOAD MP3