Mun Shirya Tsaf Domin Cin Kofin Afrika Na Bana, Cewar Shehu Abdullahi


1 1,155

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Mai tsaron bayan kungiyar Busaspor dake kasar Turkiya, Abdullhi Shehu ya yabawa magoya bayan kwallon kafan Nijeriya bisa yadda suke marawa ‘yan wasan Super Eagles baya.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 54

- Advertisement -

Tsohon dan kwallon na kungiyoyin Sokoto United, Kano Pillars da Anorthosiss Famagusta dake kasar Cyprus, ya kara da cewa goya musu bayan da magoya bayan kwallon Nijeriya suke yi ya taimaka musu matuka a nasarorin da suka samu a wasannin share fage na gasar cin kofin Afrika da aka kammala a kwanan nan.

Abdullahi Shehu ya kara da cewa a shirye suke da su farantawa ‘yan Nijeriya rai wajen ci kofin na Afrika da za a soma bugawa a kwanan nan.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.