Mu Kyakyata

[MuKyakyata] TANKO DA LADO

!…..TANKO & LADO…..!

LADO yana zaune, a kusa da Abokinsa TANKO. .

 Sai LADO yace:- Kai duniya ana abubuwan mamaki. .

Sai TANKO yace:- Me kuma ya faru ?

 . Sai LADO yace:- Wai ina zaune,kusa da wata kwata,
 saiga wata Mata mai ciki tazo zata tsallaka. Sai naji dan cikin nata nacewa:-
Ina kwana Baba !. . Sai Matar nan ta lura, sai tace mun, kana kamada Babansa shiyasa ya gaidakai….

Sai shima TANKO yace:- Hmmm yo wannan har abun mamaki ne ?
 . Nida akayima abunda na kusa zaucewa.
 . Sai LADO yace:- Wane abune ? .
 Sai TANKO yace:- Wai tundaga Kaduna direbanmotar mu ya rasu, amma bamu saniba, sai da mukazo Kano.
. Munje gidan mai, anan aka tambayeshi na nawa za’azuba?
 Sai aka ga ashema Direban ya rasu, harma yasandare!
  .sai LADO. Yace wallahi karyane dan ubanka??? dnt laugh alone share to ur frnds.kar ku yi dariya pleazzzzz?

A cikinsu wa yafi karya

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.