Mu Kyakyata

[Mukyakyata] SAURAYI A GIDAN SURUKAI

…………..NISHADI…………
Wani saurayi ne yaje gidansu
budurwarsa xiyara, sai aka kaishi
falo takawo masa abinci kala_kala,
tace yaci kafin sugaisa da mutam
gidan, bayan yaci wani, ai gogan
naku dayaga banxa sai kawai
yadebo soyayyan naman kaji
yaxuba a aljihunsa na wando,
Can family members sukaxo ana
gaisawa sai wata yarinya tace “lah
uncle bara naga irin lomarka ko tafi
ta aunty girma, momy ina remote”?
sai babarsu ta fara yima yarinyan fada
“dan gidanku maiyasa kika kunna
previewshow,” gogan saiyace
momy abarta kawai tayi kallonta, shi axatonsa
kallon T.V
xatayi, sai Budurwar tace “shima
dady mai yasa yasiyo wannan abar,
Darling daga ankunnafa saitadinga
Video recording na duk abinda yake
faruwa a falonnan, sai kace
baiyarda damuba wai kada muna
xancen xamani”. cikin gigicewa
yace “yanxu tadauki duk abinda
nayi kenan”? sai yarinyar tace “yes
uncle, gama remote nagani bara
muga lomarka ko?”
ai kawai saiga hawaye yafara
fitowa daga idonsa sharrrr………..pls don’t laugh!!! Sanar damu mafita….

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.