Muhawara

[Muhawara] ABUBUWA ARBA'IN DA WASU MAZA SUKA FI MATA.

ABUBUWA ARBA’IN DA WASU MAZA SUKA FI
MATA.
1. Maza sun fi Mata hankali.
2. Maza sun fi Mata kaifin basira.
3. Maza sun fi Mata qarfi.
4. Maza sun fi Mata adalci.
5. Maza sun fi Mata hangen nesa.
6. Maza sun fi Mata rashin gori.
7. Maza sun fi Mata qarfin hali.
8. Maza sun fi Mata kyauta/ sadaka.
9. Maza sun fi Mata iya tarairaya.
10. Maza sun fi Mata kuzari.
11. Maza sun fi Mata tsafta.
12. Maza sun fi Mata iya magana.
13. Maza sun fi Mata wayo.
14. Maza sun fi Mata lura.
15. Maza sun fi Mata tattali.
16. Maza sun fi Mata iya zama da jama’a.
17. Maza sun fi Mata cika alqawari.
18. Maza sun fi Mata dauriya.
19. Maza sun fi Mata kyawun halitta.
20. Maza sun fi Mata natsuwa.
21. Maza sun fi Mata ladabi.
22. Maza sun fi Mata neman arziki.
23. Maza sun fi Mata rashin tsoro.
24. Maza sun fi Mata tawakkali.
25. Maza sun fi Mata yawan ibada.
26. Maza sun fi Mata wayewa.
27. Maza sun fi Mata ilimi.
28. Maza sun fi Mata iya hukunci.
29. Maza sun fi Mata qwazo.
30. Maza sun fi Mata kunya.
31. Maza sun fi Mata arziki.
32. Maza sun fi Mata rashin hadama.
33. Maza sun fi Mata riqon addini.
34. Maza sun fi Mata daraja.
35. Maza sun fi Mata son juna.
36. Maza sun fi Mata kamala.
37. Maza sun fi Mata iya shugabanci.
38. Maza sun fi Mata rashin son kai.
39. Maza sun fi Mata son al’umma.
40. Maza sun fi Mata iya zaman duniya.

Rubutawa :

Haiman Khan Raees
 @HaimanRaees

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.