Labarai

Muhammadu Sunusi II ya jinjinawa Malam Kano kan batun Abduljabar

A sakon faifan bidiyo da ya saki daga kasar Burtaniya, Sarkin Kano na goma sha hudu Khalifa Muhammadu Sunusi II ya jinjinawa Malaman Kano da suka yi mukabala da Malam Abduljabar har gaskiya ta tabbata akan ikirarin da Malaminyake kan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam.

Sarkin yace, jihar Kano jiha ce ta masoya Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam babu yadda wani mutum da sunan malunta zai aibata shi ko fadawa Sahabbansa magana kuma a zura masa idanu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: