Browsing Category
Mu Kyakyata
[Mu Kyakyata] MALAMIN ISLAMIYYA A SECONDRY
MUDAN DARA AYI RAHA.Wani malamin islamic ne awata sakandire, ya kwashe tsawon lokaci yana koyama daliban ss 2 darasin tarihin, sai wata rana ya yanke shawarar bara ya gwada…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] TSOHUWA DA JIKARTA
Wata Tsohuwa ce da suke kwana tareda budurwar jikarta a wani Qauye,wata rana ana xabga sanyi kamarnayau sanyi ya Kad'a tsohuwa sai tace"kai wannan sanyi haka idan yasamumace mai…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] ANJI KUNYA-
------ANJI KUNYA------- Wani saurayi ne yaje gaishe da sirikansa. Bayan ankaishi falo sun gaisa da sirikan nasa, da yan'uwan budurwar, sai aka kawo masa cin~cin da drinks.…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] BORIN KUNYA.
BORIN KUNYA. Wani almajiri ne yaje bara gidan karuwai kawai sai yaga malaminsu yafito…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] POLICE BA KYAU
POLICE BA KYAU!!!Wai wasu 'yan sanda ne suka tare wani driver. Ga yadda hirar tasu ta kasance:?POLICE: "Ina takardun mota?"DRIVER: "Ga su"POLICE: "Ina Driver's Licence?"DRIVER: "Ga…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] ANGO DA AMARYA A POLICE
ANGO DA AMARYA:...... Wani Ango ne yakai karar Amaryaa police station sai aka turasu gaban DPO dazuwan su sai DPO yazubawa amarya ido kuru kuru DPO yace waye mai laifin ne sai aka nuna…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] ANGO MAI FITSARIN KWANCE
ANGO MAI FITSARIN KWANCE??? wani ne yayi aure yana fitsarin kwance, ya kwanta bacci sai yayi fitsari ya rasa yadda zaiyi kawai sai ya tada matar yace mata " idan kece…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] YARINYA TAGA HOTAN BABNTA
MUSHA DARIYA!!!Wata yarinya ce taga hoton babanta lokacin ana samartaka an ci tabarau, ga uban gashi da matsattsiyar riga, wandon nan fantalo; kawai sai mamanta taji ta tana dariya. Sai…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] YARO YAJE KANTI
Asha dariya?Wani yarone ?babarsa ta aikeshi, shago da naira ashirin goma goma guda biyu?,suga na goma ganyenshayi na goma,da yaran yaje shagon sai yasamu waje yazauna yana kuka,…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] KARYA FURE TAKE
KARYA FURE TAKE. ?????? wani abokin ango ne aka gayyace shi daurin auren abokin sa bai jeba washegari sai suka hadu da angon suka gaisa sai yace kai amma daurin auren yayi mutane…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] BAFULATANI DA FASINJOJI
Wani bafulatanine tafiya ta kamashi,sai lokacin sallah yayi,sai direba yace a tsaya ayi sallah,to inda aka tsaya babu ruwa sai buta daya aka samu,kuma gashi suna da dan yawa mutanen…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] SANTIN FURA
SANTIN FURA??? Wasu mutane ne aka Dama masu fura suna sha, kowa Yakama ludayi dai daya. Da aka zo zagaye na karshe daya kandamo ludayi sae yace, Hhmmn, Umaru…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] Bafulatani Da Larabawa
Muyi nishadi Wani Bafulatani ne yaje makka, sae yaga wasu larabawa suna jin dumi a gaban wuta??. Shi kuma bai iya larabci ba kuma yana San su Sam mashi…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] FULANI A CIKIN JIRGI
Mu Dan dara??? Wani Bafulatani ne ya biya kudin zuwa aikin hajji. Angama shirya komai har ya shiga jirgi. Can sae aka ga ya fito, ya samu wuri ya…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] Sarki A Wajan Jana,iza
Asha dariya???? Wani sarki ne yaje wajan zana'idar wata mata. Matar ta kasan ce kiristan ce. Bayan sunyi gaesuwa sun gama sae sarki ya nemi da ayi mata Addu'a sae aka rasa…
Read More...
Read More...