Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Browsing Category
Mu Kyakyata
Dariya Zalla: Ka Ji Amfanin Abin Ko!!! ???
Wata mata ce ta auri miji siriri mara nauyi ita kuma irin matan nan ce mai kiba ga tsawo. Suna nan rannan a kwance tsakar gida da yaranta da maigidan, sai hadari ya taso kawai kafin ta…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] Mai Sharar Jirgin Sama
Wani mutun ne me suna Hambali yana neman sana’a sai ya samu aiki a filin koyon jirgi, aikin sa shi ne share-sharen ciki da wajen jirgi. kwatsam, ranar nan yana cikin shara sai ya tsinci…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] Wanne Yafi Wauta A Cikinsu
WANNE YAFI WAUTA A CIKINSU??Tanko: Ina so ka biyani kudina da na ranta maka.?Mudi: Ai kuwa da na biyaka kudin nan gwara na mutu.#sai ya dauko wuka ya kashe kansa#?Tanko: Ai kuwa…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] Kwastan Da Direbansa
Wani kwandasta ne dashi da direban sa suna cikin tafiya sai suka fara fada, sai direban nasa yace:"Kai jahili ne"sai kwandastan nasa yace "Karya ne" sai direban nasa yace: "Idan kai ba…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] Saurayi Da Budurwa Ana Ruwa
MUSHA DARIYA????⛄?wani saurayine yaje zance wajen budurwarsa , suna tsakiyar hira sai aka fara ruwa kamar da bakin kwarya☔☔⛅ har zuwa dare ?ruwa bai daukeba. sai baban yarinyar nan…
Read More...
Read More...
Dariya Zalla: Idan Ina Yi; Ina So Na Ga Kowa Ma Na Yi
Wani shakiyin Bazazzagi ne ya yi dinkinsa babbar riga mai asake akan wata dalleliyar shadda ruwan kwai. Da ka ganshi ka ga mai hannu da shuni. Ai kuwa sai ya nufi gidan abinci…
Read More...
Read More...
Dariya Zalla – Wayayyen Dan-Fulani A Banki
Wani dan Fulani ne maman sa ta aike shi Banki domin ya sakawa yayansa kudin makaranta, koda ya isa harabar bankin sai ya ga mutane akan layi suna ta mika wata takarda ana ba su kudi.Bai…
Read More...
Read More...
[Mu kyakyata] Shooting Film
MUSHA Dariya.???Naje wani restaurant ne cin Abinci,bayan an kawo min na fara kenan sai ga wani Alhaji ya shugo shima...yasha babbar riga da wata jaka a hannunsa ya nemi waje ya…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] ANA DARA GA DARE YAYI!
ANA DARA GA DARE YAYI!.Watamata ce taga dare yayi sosai kumamijin ta bai dawoba, sai tacewaDanta amshi waya ka nemiBabanka kaji lfy kuwa haryanxu baidawo ba? da yaro yakira wayar…
Read More...
Read More...
Dariya Zalla: Mune Ba Ta Buya
Wata mata ta shiga taxi za ta unguwa sai ta zauna gidan gaba a mota, ana cikin tafiya sai direban ya juyo ya kalleta da ita da danta sai yayi dariya yace “gaskiya hajiya ban taba ganin…
Read More...
Read More...
[Mukyakyata] SAURAYI A GIDAN SURUKAI
..............NISHADI............Wani saurayi ne yaje gidansubudurwarsa xiyara, sai aka kaishifalo takawo masa abinci kala_kala,tace yaci kafin sugaisa da mutamgidan, bayan yaci wani,…
Read More...
Read More...
[Mukyakyata] MEYE LAIFIN WANNAN ANGON
MEYE LAIFIN WANNANANGON???Wani ango ne anawalimar bikinsa a gabanyan'uwa da abokanarziki, bayan ankammalasai akace Ango ya tashiya yi Jawabin dagodiya, ga yan'uwa daabokan arzikiANGO:-…
Read More...
Read More...
[MuKyakyata] A Yi Min Hadin Dambatta
Wani Bazazzagin saurayi ne ya taso takanas ta Kano ya zo har garin Kano don ya hada kayan lefen aurensa da za a yi nan da wata uku.Saurayi ya shiga kasuwar Kantin Kwari, kasuwar da duk…
Read More...
Read More...
[MuKyakyata] TANKO DA LADO
!.....TANKO & LADO.....!LADO yana zaune, a kusa da Abokinsa TANKO. . Sai LADO yace:- Kai duniya ana abubuwan mamaki. .Sai TANKO yace:- Me kuma ya faru ? . Sai LADO yace:-…
Read More...
Read More...
[Mu Kyakyata] WASAN ANGO DA AMARYA
....WASAN ANGO DA AMARYA...Wani ango ne ya dawo gida sai ya tarar daamaryarsa tana wanka... Yayi ta cewa:Honey kinaina yaji shiru, sai ya duba toilet sai ya gaashewanka takeyi...Angon…
Read More...
Read More...