Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] Za,ayi Tsiya

ZA’AYI TSIYA
Wani Babarbare ne Ya Hau Irin Dogayen Motocin nan masu zuwa Legas, zai je Ci rani. Sai wani Mai Karamar Mota yazo ya wuce su da gudu. Sai Wannan Babarbare ya bi wannan Mota da kallo cikin tsananin Mamaki ya ce : Kai Wannan Mota da ban Mamaki, Tun kina Karama kin fara gudu haka, idan kika girma lallai ZA’AYI TSIYA da Ke!!!!!!!!!!

Rubutawa :

Haiman Khan Raees

@HaimanRaees

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.