Asha dariya
?Wani yarone ?babarsa ta aikeshi, shago da naira ashirin goma goma guda biyu?,suga na goma ganyenshayi na goma,da yaran yaje shagon sai yasamu waje yazauna yana kuka, sai aka tambayeshi lafiya yake kuka ko kudinne suka fadi, sai yaron yace a’a mantawa yayi wacce gomace ta suga waccece ta ganyenshayi
???????
Add Comment