MUSHA DARIYA!!!
Wata yarinya ce taga hoton babanta lokacin ana samartaka an ci tabarau, ga uban gashi da matsattsiyar riga, wandon nan fantalo; kawai sai mamanta taji ta tana dariya. Sai uwar ta tambayeta “menene ya ke saki dariya haka?”
Yarinya kuwa ta ce “Hoton baba na gani lokacin yana dan iska”!!!?????
Add Comment