Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] WASAN ANGO DA AMARYA

….WASAN ANGO DA AMARYA…
Wani ango ne ya dawo gida sai ya tarar da
amaryarsa tana wanka… Yayi ta cewa:
Honey kina
ina yaji shiru, sai ya duba toilet sai ya ga
ashe
wanka takeyi…
Angon nan sai ya lallaba ya kwashe mata
kaya
batasani ba, da ta fito sai taga babu kayan
ta……
Sai tace lallai Darling nima sai na rama
Sai watarana shima angon ya shiga wanka
sai
amaryar tayi tinanin itama ta rama, aikam
yana
toilet bai saniba shima ta debe masa kayan
takai
daki……
Tana fitowa daga daki sai ga Mamanta da
Kanwarta sunzo gidan!! Toh fa, ango ya
gama
wanka sai yaga babu kayansa sai yace:
Amarya ta
rama kenan… Aikuwa, sai ya shigo falo da
gudu, yana tsalle ai kuwa kwatsam sai ya
tarar da
Maman amaryar da Kanwarta a
falon….hhhhhh…..ya juya da gudu zai koma
sai ya taka bawon ayaba sai gashi a kasa…….in
kece ko kaine ya zakuyi ??

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.