WANNE YAFI WAUTA A CIKINSU?
?Tanko: Ina so ka biyani kudina da na ranta maka.
?Mudi: Ai kuwa da na biyaka kudin nan gwara na mutu.
#sai ya dauko wuka ya kashe kansa#
?Tanko: Ai kuwa baka isa kasha da kudin nan ba, nima bari na bika duk inda ka tafi na karbi kudina
#shima sai ya dauki wukar ya kashe kansa#
?Datti: yana can gefe yana kallon abinda ya faru sai yayi dariya yace “gaskiya mutanen nan suna da ban dariya, ai kuwa sai na bisu naga karshen sakarcin nan nasu.
#shima sai ya dauki wukar ya suburbuda a cikinsa ya mutu#
??? wa yafi wauta
Add Comment