Wani BAZAZZAGI ne yaje KANO yaga yara
suna ta sayen alewar auduga wato
sweetcamfo.
Sai abin ya bashi sha’awa shima
ya bada kudin shi a bashi.
Da aka bashi sai ya
saka alewar a bakin sa.
Kun san yadda alewar
take da saurin narkewa.
Gogan naku ya nemi
alewar ya rasa sai kawai zaki yake ji a bakin
sa.
Budar bakin sa sai yace, SHEGU
KANAWA!
WATO HAR SUN FARA SAI DA
BABU
?????
[Mu Kyakyata] Wani Bazazzage Da Alawar Sweet Campo

Add Comment