Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] TSOHUWA DA JIKARTA

 Wata Tsohuwa ce da suke kwana tare
da budurwar jikarta a wani Qauye,
wata rana ana xabga sanyi kamar
nayau sanyi ya Kad’a tsohuwa sai tace
“kai wannan sanyi haka idan yasamu
mace mai Qarancin shekaru aisai
yamata ciki”
sai kuwa jikarta tayi caraf tace “kwarai
kuwa kaka inaga shine yamin don
nafara jin alamunsa”.
firgigit tsohuwa ta miQe tace “Toh
Qarya nake yar malafar uba sanyi
baya ciki saidaima yaxubar da jaririn
ciki irrr naganki da ciki a gidannan
kyaci ubanki”.
Gud dey friends

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.