Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] Saurayi Da Budurwa ATM

Wata
Budurwa ta zo wuce wa akan titi.
Sai ta hangi saurayin ta abakin ATM.
Sai ta samu waje ta rabe. Saita turama saurayin
text messege.
Tana ce wa Sweetheart. Idan bacci kake yi Ka
turo min Da mafarkin ka.
Idan murmushi kakeyi katuro min da Lips naka.
Idan abinci kake ci ka turo min babban nama.
Idan a ATM kake ka katuro min da Kudi.
Sai
SAURAYIN ya ce mata Hmmm ! My love ina
Toilet ne kuma kashine nakeyi (+) he he he

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.