Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] SAURAYI A SHAGON ASKI

*“`Wani saurayine yaje shagon Aski… Anfara askin sai yaga wata kyakyawar yariya a gefensa a zaune,sai cemata yayi “sannu Kyakyawa” tace yawwa,saurayi yace inbazaki damuba inbaki lambata mu hadu a dakina gobe, sai yarinyar tace kai hakuri inada Aure. Saurayin yace haba baby ki gayawa mijinki zakije gun qawarki ne,koya kika gani… Sai yarinyar tace ka gaya masa da kanka mana dan shine yake maka Askin….  In kaine me askin wane mataki zaka dauka…?????????????? hahahahahahhaha?????“`*

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.