Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] Sarki A Wajan Jana,iza

Asha dariya???? 
 Wani sarki ne yaje wajan zana’idar wata mata. Matar ta kasan ce kiristan ce. Bayan sunyi gaesuwa sun gama sae sarki ya nemi da ayi mata Addu’a sae aka rasa Wanda zaeyi tinda dae ba musulma bace bare ayi mata Addu’ar da ake yi ma mamaci sae maga takarda ya gyara zama yayi gyaran murya yace Aka ranta mata carman dudu da Dan maliyo maliyo Allah yayi mata Abinda zae mata???? da kal sarki ya gumtse dariyar shi???????

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.