[Mu Kyakyata] SANTIN RAKE KO KARYA

10 166

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wasu Abubuwan Masu Alaka

Tun da kun hana maza su auremu mu kuma zamu dinga hanasu…

1 of 30
BANDA DARIYA WANI GAYENE YANA SHAN RAKE SAI YAGA RAKE ATARE SAI YACE WANNAN BAAYI MUSU SATA SAI AKACE MASA EA SAI YACE AI JAKI YANAYIN TAADI IDAN YASHIGA GONAR RAKE SAI YACE WAI AMMA RAKE MAI ZAQI YANA KASHE JAKI SAI AKA YIMASA DARIYA SAI YACE BAASAN YYA YAKEYI BA SAI YACE WAI IDAN YAGATSA RAKE MAI ZAQI BAYASO YABUDE BAKI RUWAN RAKE YAXUBE SAIYAQI BUDE BAKI HAR SAI NUNFASHIN SA YATSAYA KAWAI SAIYA FADI YAMUTU DAAKAYI MASA DARIYA SAIYACE WAI A LAHADIN MAKOLE BAA YANKA JAKI KO A DAKESHI SAI DAI ABASHI RAKE MAI ZAQI IDAN ANASO YAMUTU KO ABASHI MAZARKWAILA MEZAKUCE AKAN WANNAN SANTIN RAKE NE KOKUMA TSABAR QARYA CE??????????????

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: