SANTIN FURA???
Wasu mutane ne aka Dama masu fura suna sha, kowa Yakama ludayi dai daya.
Da aka zo zagaye na karshe daya kandamo ludayi sae yace, Hhmmn, Umaru shin wae gero yana esfiya ne?
Sae daya daga ciki yace, Bello nima dae Abinda nake so na tambaya kenan.???
Add Comment