Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] RAININ WAYO KO HANKALI

Rainin wayoo
Wani ango ne da amaryarsa suka fita shopping,
tun a mota sai suka sami matsala, ango na tabawa
amarya hakuri har a kaxo supermarket.
Bayan sun sauka sai wani gaye ya hango amarya,
sai yaxo yana cewa amarya bata laifi abun ko
gayyata babu wannan ne angon namu sai tayi
dariya tace wlhi ango yana office wannan driver
nane…….
Ango yayi dariya ya shige supermarket, bayan ya
gama shopping sai ya hango tsohuwar budurwarsa
a cikin supermarket din, mutuminka yai fuska
kawai yaje ya sameta sunkai ta hiraa. Can amarya
tagaji da tsayuwa kurum sai ta shiga cikin
supermarket din tana shiga taji angonta yana ta
dariya shi dawata kurrum sai tayi wajen su tana
xuwa sai budurwar angon tace amarya kinsha
kanshi sai ango yace ai amarya na gidaa wannan
house girl din ce. Yasa hannu a aljihu ya dauko
naira hamsin ya bata yace kiwoce gida ni xankai
budurwata restaurant saura kuma kigayawa
amaryaa…….yai dariya ya wuce…..
Wayafi rainin hankali??

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.