Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] NEMAN AURE

******NEMAN AURE*******
???????????????????
Wani SAURAYI ne
yaje wajen Mahaifin Budurwarsa
neman AURENTA
yana shan TABA;
UBAN YACE; wannan wacce irin
rashin kunyace Kazomin kana shan
TABA?
SAURAYIN; kayi hakuri duk lokacin
da na sha
GIYA ne sai nasha TABA.
UBAN YACE; Wato har
GIYA ma kake sha ?
SAURAYIN; a…..a Ba halina
bane, idan naje Gidan RAWA ne nake
sha tare da
Abokaina.
UBA YACE; Kai !! Har Gidan RAWA ma
kake zuwa?
SAURAYIN; Gaskiya. Baba Ada bana
zuwa, fitowata daga gidan YARI ne
na fara zuwa.
UBAN YACE Iyeh!! Har Gidan YARI ma
kaje kenan?
SAURAYIN; Qaddara ce ta kaini Don
na kashe wani mutumne.
UBAN YACE Tabdi!!
Lallaima wato kai har RAI kake
kashewa’
Amman kazo neman AUREN 
Yarinyata.
AURE???????
SAURAYIN; AHH bawai wani Na kashe ba illa  Baban
budurwata dayanemi ya hanani Auren diyar sa
UBAN YACE; Toh! Toh!! Toh!!! Maraba-Maraba
Da Zuwanka Toh Yaushe Zaka TuRo
manyan naka!
Ayi maganar Auren? Ya
kamata’ a Hanzarta’ ayi da Wuri. ??????????kyal kyal kyal kyal…..Lolx

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.