[Mu Kyakyata] MALAM DA ALMAJIRINSA


7 87

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 30

-Advertisement-

!!!!!!!MU KYAKYATA!!!!!!!
wani shehin malami ne yake gaya ma almajiran shi cewa shifa Allah ya yassare mishi rashin jin yunwa shi baya cin abinci kuma abin mamakin shine kullum suna tare basu taba ganin shi yaje yaci abinci ba ashe ma malam kam cika buta yakeyi da fura mai kaurin gaske yaje bayi yadin ke cikin shi sosai sai ana karatu in yaji yunwa sai yace badai je bayan gari yin fitsari daganan sai ya kwashi furannan kamar ba gobe to rannan da dubun malam ta cika sai wani almajiri yaje zagawa kawai sai yaga malam ta dangan kara yana ta kwasan fura haba basai yaje ya kirawo ilahirin daliban malamin suka zo suka kama shi!!! 
Rubutawa :
Haiman Khan Raees 
@HaimanRaees

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.