Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] MAHAUKACI A BISHIYA

**Wani mahaukaci ne a asibitin mahaukata kawai yaje ya hau kan wata bishiyar mangoro??????? yayi zamansa, tun safe har yamma bai sauko ba, can sai ya fado diffff a akasa, sai likitoti asibitin suka zo da sauri suka tambayeshi lafia?? Kawai saiya kallesu yace “NUNA NAYI”…!!! Shi yasa na fado.????????????????????????
Don’t laugh alone plzzz share it to others… 

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.