Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] LOVE MUKA GAMA DA AMARYA

LOVE MUKA GAMA DA AMARYA????
 Wata amarya ce ita da mijin ta sai rannnan tayi shawarar tayi wa mai gidanta abinda zai burge shi,sakamakon kyautatawar da yake yi mata sai ta yanke shawarar tayi mi shi cake tana cikin aiki sai ta samu gwangwanin mai shape din _*LOVE*_ sannan ta kira almajirinta y taya ta aiki,suna aiki yake tambayar ta ya sunan wannan abun sai tace _*LOVE*_da suka gama sai tace ya jire mata tayi wanka kamin megidan ya dawo,sai ta shiga wanka shi kuma ya shiga falo yana hutawa can sai barci ya dauke shi,yana cikin barci sai megida ya dawo ya tashe shi yace kai me kake yi a nan sai almajiri yace _*LOVE*_ muka gama da amarya shine ta shiga wanka ni kuma ina hutawa barci ya dauke ni?
 to idan kaine mijin yaxakai kenan ???????
FROM GROUP HISTORY OF LOVE❤
BY AUWAL [email protected] YELLOW✍?
08060486524???

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.