Wani kwandasta ne dashi da direban sa suna cikin tafiya sai suka fara fada, sai direban nasa yace:”Kai jahili ne”
sai kwandastan nasa yace “Karya ne” sai direban nasa yace: “Idan kai ba jahili bane, to 2+2” sai kwandastan yace: “22”.Sai direban yace:”Wallahi gayama akayi.” Hahahaha????
Add Comment