Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] Kwandasta Da Passinger

Ana karban kudin passengers an iso kan wani mutum,conductor yace malam kawo kudin mota,yace aa ni staff ne bana biya, wani irin staff? Kai police ne? aa, soja? aa, navy? aa, to wane irin staff? Yace ni BOKO HARAM ne
Sauran jama’a sukace kai conductor kana haukane? Oga boko kayi hakuri kabar kudinka zamu biya maka, sai wani passenger yace Driver akwai na junction, driver yace nima awajen zan sauka?.  ????

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.