Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] KARYA FURE TAKE

KARYA FURE TAKE.
 ?????? wani abokin ango ne aka gayyace shi daurin auren abokin sa bai jeba washegari sai suka hadu da angon suka gaisa sai yace kai amma daurin auren yayi mutane ina ta miko maka hannu baka ganiba sai yace ai an daga sai wani satin ?????

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.