Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] Kaddara

KADDARA

wani mai bread ne irin masu talla akan titinnan sai yaga wata j5 tashiga gidan mai da daddare sai yabita dagudu kamar yanda suka saba kawai sai ya miqa bread ta window sai yaji ankarbe sai yaqara miqawa sai yaji ankarbe dazaimiqa na ukun sai yace abani kudin biyun sai yaji shiru kawai sai ya leqa sai yaga Ashe akuyoyine abayan motar.
Haiman Khan Raees @HaimanRaees

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.