Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] Hira Tsakanin Miji Da Mata


Hira tsakanin MIJI da MATA.
MATA=megida ya naga yau ka dawo gida da wuri gashi kuma wujiga-wujiga?
MIJI=Wallahi yau ranar baqin ciki ne agareni
MATA=Toh meyafaru?
MIJI=Wallahi gobara akayi awajen aikinmu kuma gaba daya abokan aiki sun mutu ni kadai kawai na rayu
MATA-Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un, amma ta ya akayi kai ka rayu?.
MIJI-Wallahi cikina ne yake ciwo shine na dauki ixini na dan xaga kafin indawo har abin ya afku.
MATA=Alhamdulillah Allah nagodema daka ceci mijina.
MIJI=ainima sai godiya nake tayiwa Allah
MATA=ohh! toh yanxu iyalansu ya xasuyi rayuwa oho?
MIJI=Gwamnati tace xata taimaka musu da naira miliyan dubu dari tara (900,0000,00)
MATA=What?? Miliyan nawa?? wato saboda wannan shegiyar ciwon cikin naka shine xa’ayi gobara kowa ya mutu sai kai kadai kaqi mutuwa, toh wallahi idan kanason xaman lafiya maxa ka koma ka kabi sahun abokan aikinka kaima ka mutu.????

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.