Mu Dan dara???
Wani Bafulatani ne ya biya kudin zuwa aikin hajji. Angama shirya komai har ya shiga jirgi.
Can sae aka ga ya fito, ya samu wuri ya zauna ya buga urban tagumi.
Akace masa ” ko lafiya? Sae yace wlh shanuna ?? nake tunawa???.
Add Comment