DARIYA KO KUKA??????
Wani mutun ne me suna hambali yana Neman sana a said yasamu aiki a filin koyon jirgi aikinsa shine share sharen ciki da wajen jirgi kwatsam ranar nan yana cikin shara se ya tsinci wani Dan littafi. A rubuce a jikin littafin an rubuta koyon jirgi a saukake.yayi murna kwarai ya wuce gunda dereba me zama wasu madannai birjid a guri daya sai ya buda littafin shafin farko se yaga ansa idan kana son kunna jirgi danna Fari sai ya danna jirgi ya tashi ya bude shafi na biyu sai yaga dance idan kana son kofifin girgi su rufe danna Kore sai ya danna kofofin suka rufe haka yayi tayi had lokacin da stinci kanshi a sararin samaniya yana ta keta hazo lokacin da bude shafin karshe she yaga an rubuta saukar jirgi se a littafi na biyu.
To idan kai/ke ce yaza ka/ki yi? Tura ma sauran group kuji me zasu ce
Add Comment