[Mu Kyakyata] BuZu Da Dan Fulani a Makkah

7

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 30

ጨ Asha dariya ?
                 Buzu da Dan fulani.
      Wata rana suka shirya zasu makka kowa da guzurinsa bisa kansa
      sai aka basu guri a airpport suka zauna.
     Sai akace za’a kira suna wanda yaji nashi sai yashiga jirgi,
      aka fara d dan fillo akace Hardo Bello, yace saaa? . Ya tashi
      ya shiga jirgi..sai buzu yace au abin hakane mutun da abinda
      yake kiwo zai amsa .
      Akace Halliru Damagaran yace rakumiiii! ?
      haaaaahaaaahaaaahaaa.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.