BAYABON KA NAKE YI BA??????
Wani sarkin fawa ne aka kaishi gaban Alkali A kotu, Sae Alkalin ya yanke masa hukuncin daurin wata shidda.
Alkali sai yaga bakin sarkin fawa yana motsi kamar yana fadin wani Abu a boye, sae Alkali yace masa.
“Ba zagina kake yi ba dae ko?
Sae sarkin fawa ya amsa da cewa.
“Amma kuma kasan ba yabon ka nakeyi ba.?????????
Add Comment