BARAM BARAMA
Wani Yaro ne Mahaifiyarsa ta kira shi tana mar tambayoyi akan karatunsa na Boko sai ta ce wanene sunan Shugaban da ya mikawa Buhari mulkinsa Nigeria? Sai yaron yace Mama nasani Obasanjo ne, sai ta ce ka ji wawa, Jonathan ne, don haka ka kula da karatunka. Shi kuma yaron ya ce to Mama kekuma ga tambaya wacece Anty Jamila? Sai Mahaifiyar ta ce ban sani ba, sai yaron yace wawiya ki kula da Aurenki Budurwar Baba ce.
Haiman Khan Raees @HaimanRaees
Add Comment