Muyi nishadi
Wani Bafulatani ne yaje makka, sae yaga wasu larabawa suna jin dumi a gaban wuta??.
Shi kuma bai iya larabci ba kuma yana San su Sam mashi wutar? Shima yaji dumin.
Sae yace, ” Dan Allah, jahannama kalilan fisabilillahi ???????
Add Comment