Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] BAFULATANI DA FASINJOJI

Wani bafulatanine tafiya ta kamashi,sai lokacin sallah yayi,sai direba yace a tsaya ayi sallah,to inda aka tsaya babu ruwa sai buta daya aka samu,kuma gashi suna da dan yawa mutanen motar,sai akace to a fara gabatar da tsarki aga yanda ruwan zai kai,sai akace bafulatanin nan yafara yo tsarkin,bayan yaje yayo tsarkin sai akaga baiyi barnar ruwa ba kamarma baa taba ba,sai mutanen suke cews kai wannan bafulatani yana da cancana ruwa gashima kamar bai taba ba,sai bafulatanin yace musu KAI TSOME NAYI

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.