Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] BaFulatani Da Bahaushe [BANTE]

BANTE 

Wata rana gardama ta sarƙe tsakanin wani bafulatani da Bahaushe akan cewa babu abinda bahaushe ya isa ya tilastawa bafulatanin yayi ba bisa son ransa ba. Rannan sai bahaushen yace nikuwa yau zanga karyar bin umurni sa bafulatini yace ƙarya kake sai bahaushen yace: to kace Bante sai bafulatin yace naki fada, sai bahaushen yace kaki fadan me sai bafulatini yace ”BANTEN!

Haiman Khan Raees @HaimanRaees

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.