ANGO MAI FITSARIN KWANCE???
wani ne yayi aure yana fitsarin kwance, ya kwanta bacci sai yayi fitsari ya rasa yadda zaiyi kawai sai ya tada matar yace mata ” idan kece kikayi mafarkin kura?? da zaki??da damisa??su biyoki ya zakiy?sai matar tace”??tabdijam ai sai nayi zawo, sai angon yace ashe ni jarumine fitsari kawai nayi????
Add Comment