Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] ANGO DA AMARYA A POLICE

ANGO DA AMARYA:…… Wani Ango ne yakai karar Amaryaa police station sai aka turasu gaban DPO dazuwan su sai DPO yazubawa amarya ido kuru kuru DPO yace waye mai laifin ne sai aka nuna amarya yakalle ta takalleshi yace kai wannan batada laifi kokadan ace DPO yaga mai kyekkewagata fara tasha lalle sai DPO yace bazai saurari karar yauba sai gobe asata a sel da dare yayi sai DPO ya dauketa yaje ya kwana da ita da asubah yamedata sel da safe sai ga mijinta yazo sai DPO yace kaikuma mace kamar wannan laifinme tayi har kawota wurin police sai yace yawo takeyi harta debo HIV tasakamin.??????

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.