Mu Kyakyata

[Mu Kyakyata] ANA DARA GA DARE YAYI!

ANA DARA GA DARE YAYI!.
Wata
mata ce taga dare yayi sosai kuma
mijin ta bai dawoba, sai tacewa
Danta amshi waya ka nemi
Babanka kaji lfy kuwa haryanxu bai
dawo ba? da yaro yakira wayar sai
yayi shiru, sai maman nasa tace”
yaya ya dauka kuwa? yaro yace ‘eh’
amma wata mata ce ta daga
wayan,.

sai maman nasa ranta
yabaci.Chan bayan wani lokaci sai
ga Me gida yashigo yana Sallama
sai matar ta galla masa mari…
yabude baki xaiyi magana kenan
saita qara galla masa mari…..
sannan ta kira dan nata tace; “kaida
ka kira babanka waya dauki
wayar????? yaro yace wata mace
ce, sai ubansa yace; “Toh data daga
me tace?” sai yace cewatayi…….
..:THE NUMBER U ARE TRYING TO
CALL IS NOT REACHABLE AT THE
MOMENT, PLS TRY AGAIN
LATER.
Shin maiya kamata mai gidan yayi?

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.