Networking

Mtn NG Suna Bada Kyautar 4GB Domin Yadda Zaka Duba Shigo

Mtn Suna Bada Kyatar 4GB Ta Happy New Year Gamai Rabo Dan Ni Kaina Ban Samu Ba Amma Naga Mutum Biyu Da Shi

Ga Sakon SmS Din Da Zaka Samu
“to celebrate the new year, you have been credited with 4GB Free Data Valid for 7 days to be enjoyed only on 4G enabled devices. 

Allah Ya Bada Sa,a 

Ammafa Baya Aiki Sai A Waya Mai 4G lte 

 

Domin sanin yadda zaka duba
Danna *559*444#
Nasan wasu zasuga kamar karya ne
Tags

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.