Kannywood

MOVIES: Fina Finan Hausa Da Za'a Haska A – Cinema's 2017

A yau ne arewablog sukaga yakamata ace sun sanar da ma’abota kallon fina finan hausa fina finan da za’a haska ranar sallah a cinema’s da gidajen kallo mafi kusa da ku.
Masana’antar kannywood sunyi zama na musamman domin gani suma sun shugo cikin cigaban da kasashe suke shugowa ta fannin film.
Zaman da sukai dai sun zauna ne akan taya suma zasu fara haska films nasu a cinema’s kafin su sakesu a kasuwa da masu download kuma sun samu nasara dan a yanzu haka akwai films masu yawa wanda zasu haska a cinema’s a ranar sallah.
Dan haka suke sanar da mutane cewa zasu fara haska films dinsu a cinema’s kafin suzo hannunsu dan haka kuna iya zuwa kuje ku yanki tiket don kallon fina finansu.
Alhamdudillahi bisa wannan nasara da suka samu. Daga ArewaBlog Administrations.
GAJERIN FINA-FINAN DA ZA’A HASKA
1- Mansoor

Shi dai wannan film acewar masana’antar kannywood babu irinsa dan film din anaji dashi kuma anzo da sababbin abubuwa.
JARUMAN CIKIN WANNAN FILM sune.
#Umar M Shareef – Mansoor
Kusan cikin wakokin film din shiya rubuta kuma ya buga kuma ya hau film din.
Anya kuwa Antabayin haka acikin fina-finan Kannywood.
#Maryam Yahaya – Yarinya mai tashe a yanzu cikin kannywood.
#Ali Nuhu – King of kannywood
#Babablle Hayatu
#Al-Mustapha
#Da Sauransu.
Za’a fara haskashi 30th June 2017
 
2- Rariya

Wanda ya hada kusan manyan Jarumai masu zafi wanda akeji dasu a kannywood.
#Rahama Sadau – Producer on this film
#Ali Nuhu – King of kannywood
#Sadik Sani Sadik –
#Zaharaddeeni Sani
#Hafsat Idiris – Barauniya
#Da sauransu
Za’a fara haskashi 26th june 2017
 
3- Gwaska Return

Farko da wannan film anyishi a can baya wanda akafi sani da gwaska.
A yanzu kuma sai aka sake dawo dashi amma daban da na farko shiyasa aka samasa suna Gwaska Return wato gwaska ya dawo wanda adam zango ya hau film din.
#Adam A Zango
#Dsp
#Da sauran yan wasa
Za’a fara haskashi 30th August 2017
 
4- Dan Kuka A Birni

Nasan dai kunsan mai aka shuka a na farko wato Dan Kuka A Kauye inda yasa aka dinga sama da mutane takai ko baban abokinsa bai bari ba amma shima abokin nasa yasa anyima babansa abun dai bakyau #Comedy #Action #da sauransu
JARUMAN WANNAN FILM sun hada da.
#Ado Isa Gwanja – Dan Kuka
#Horo Dan Mama – Abokin Dan Kuka
#Adam A Zango – Kaura
#Falalu A Dorayi – Yaron Kaura
#Naburaska – Yaron Kaura
#Da sauransu
Za’a fara haskashi ranar Sallah
 
5- Kanwar Dubarudu

Hmm to kowacece kanwar dubarudu oho to wanenema dubarudun sai dai kunkali shi wannan film din zakuga ko suwaye.
Gadai Sunayen Jaruman Film din
#Rahama Sadau – Kanwar Dubarudu
#Ali Nuhu – Dubarudu
#Sadik Sani Sadik
#Romio
#Da sauransu
Ranar Sallah
 
Ku huta lafiya

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.