Mafiya Yawancimu Wasu Ba Susan Meye Extensions Ba To Insha Allahu Yau Zamuyi Bayani Kan Extensions
Idan Baka Iya Fito Da Extension Na Kwanfuta Ba
Yadda Zaka Fito Da Extensions Na Files A Kwanfuta
Meye Extensions
Extensions Shine Dik Wani Abu da Ya Wuce Dot a File Wato .
Kamar Haka .MP4 .MP3 .VOB .JPG .TXT .PDF .ZIP .EXE .RAR Da dai Shauransa
A huta Lpy
Add Comment